Babban Hafsan Hafsoshin Tsaron Nijeriya, Janar Christopher Musa, ya yi maraba da hukuncin da wata kotu a kasar Finland ta yanke wa mai fafutukar kafa kasar Biafra, Simon Ekpa, inda ya ce masu daukar nauyin ta'addanci za su fuskanci hukunci, ba tare da la'akari da inda suke ba. Kotun gundumar Päijät-Häme da ke birnin Lahti na kasar Finland ta yanke wa Ekpa hukuncin daurin shekaru shida a gidan yari bisa samun sa da laifin ta’addanci. Kotun ta samu Ekpa da laifin shiga ayyukan ta’addanci.
Is this you? As a journalist, you can create a free Muck Rack account to customize your profile, list your contact preferences, and upload a portfolio of your best work.
Claim your profile