Mercy Corps, Katsina Gov't Launches 2-Day Youth Dialogue On Peacebuilding, Conflict Prevention in Katsina An NGO, Mercy Corps Nigeria, in collaboration with the Katsina State Ministry of Youth and Sport Development, has commenced a two-day youth dialogue program centered on the theme: "Creating Awareness and Promoting Youth Peace and Security (YPS) in Katsina State." The programme Officer àt Mercy Corps, Miss Lynda Nkechi Emmanuel noted that the Youth Peace and Security initiative (YPS)...
Is this you? As a journalist, you can create a free Muck Rack account to customize your profile, list your contact preferences, and upload a portfolio of your best work.
Claim your profile
Articles by Sadiq Bindawa
Boosting Immunization in Katsina: Governor Radda Partners with New Incentives to Support 800,000 Caregivers
The Katsina State Governor, Malam Dikko Radda has launched a cash donation programme for over 800,000 caregivers, courtesy of NGO New Incentives, to boost routine immunization in the state. The initiative provides a livelihood grant of 5,000 naira to caregivers whose children have completed their routine immunization.
Saemaul Undong Foundation, a non-profit Organization hereby invites interested, competent and reputable suppliers and contractors to submit bids for the following lots.
SAEMAUL UNDONG FOUNDATION A Non-Profit Organisation, Republic of Korea PROCUREMENT TENDER 1.0 PREAMBLE Saemaul Undong Foundation, a non-profit Organization hereby invites interested, competent and reputable suppliers and contractors to submit bids for the following lots. 1.2 SCOPE OF WORKS/SUPPLY LOT Name of item Quantity Description Rice Mill Machine 2 1 ton/hour Includes polisher 18-22hp Diesel engine Rice Destoner Machine.
Prospects And Challenges Of APC In The 2027 Elections - By Tanim Sallau Ɗandutse Ph.D
Prospects and Challenges of APC in the 2027 Elections - By Tanim Sallau Dandutse Ph.D On one hand, the APC is currently the ruling party in Nigeria, which provides them with access to state resources, influence, and a well-established political network. If the APC leadership takes significant steps to address the pressing issues of insecurity, poverty, and hunger, it could regain public trust.
SAEMAUL UNDONG FOUNDATION NOTICE OF PROCUREMENT TENDER
SAEMAUL UNDONG FOUNDATION A Non-Profit Organisation based in the Republic of Korea NOTICE OF PROCUREMENT TENDER 1.0 PREAMBLE Saemaul Undong Foundation, a non-profit Organization hereby invites interested, competent and reputable suppliers and contractors to submit bids for the following lots. 1.2 SCOPE OF WORKS/SUPPLY 1. RICE MILL MACHINE, Quantity 2 Description i. 1 ton/hour ii. Includes polisher iii. 18-22hp Diesel engine 2.
Yanzu-Yanzu: Gwamnan Katsina Dikko Radda Ya Kafa Dokar Hana Boye Kayan Abinci A Jihar
Da Dumi-dumi: Gwamnan Katsina Dikko Radda ya kafa dokar hana boye kayan abinci a jihar Mai Girma Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda PhD ya saka hannu kan dokar da za ta hana mutane boye kayan abinci. Kafa wannan doka na nufin hana wasu 'yan kasuwa da ake zargi da boye kayan abinci a rumbuna daban-daban don kayan abincin su yi tsada. Kazalika Gwamnan ya kafa wani kwamiti na musamman da za a dora wa alhakin bi lungu da sako na jihar don zakulo mutanen da suke boye kayan abinci.
New Incentives Offers Cash Assistance To Local Governments That Exhibit Exceptional Performance
NGO New Incentives offers cash assistance to local governments that exhibit exceptional performance. Katsina-based non-governmental organizations New Incentives All Babies Are Equal has awarded six local governments for their exceptional performance in various categories of its program designed to improve the healthcare delivery of babies across the state for a period of five years.
Sen. Barau Jibril Appoints Youngest Katsina-born Senior Legislative Aide; Comrade Abubakar Sadiq Bello
Sen. Barau Jibril appoints youngest Katsina-born Senior Legislative Aide; Comrade Abubakar Sadiq Bello.
Mai Martaba Sarkin Daura Ya Naɗa Amb. Mahdi Jibir Sarautar "Makaman Daura"
HH MaiMartaba Sarkin Daura ya naɗa Amb. Mahdi Jibir sarautar "Makaman Daura" Mai martaba sarkin Daura, Alhaji Umar Farouk Umar ya naɗa Amb. Mahdi Jibir Daura esq sarautar makaman Daura. Sanarwar naɗin na ƙunshe ne acikin wata takardar data fito daga masarautar ta Daura kamar yanda Katsina Post ta gani. Naɗin ya biyo bayan rasuwar mahaifin sa, (Alhaji Jibir Daura OON) wanda ya kasance shine Makaman Daura na farko a tarihin masarautar Daura, wanda Allah (swt) yayiwa rasuwa shekaru 41 da suka wuce.
Katsina Gov't Can Generate N10 Million Daily From Digital Economy- Dr Babangida Ruma
A Visionary Technology Entrepreneur Dr Babangida Ruma said Katsina State Government can generate N10 Million every single day from Digital Economy. Dr. Babangida Ruma, a visionary Technology Entrepreneur said if katsina taps many aspects of the digital economy, it will get enough money for the revenue generation. He said: "All development plans of the Katsina in the past ignored the digital economy sector which is the largest outside oil and gas, and this was very detrimental to the state revenue.
Gwamna Raɗɗa Ya Nemi A Bashi Dama Ya Cusa Biliyan 11 Cikin Kasafi Domin Wasu Ayyuka
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Raɗɗa ya miƙa ma majalisar dokokin jihar Katsina buƙatar gyaran dokar kasafin kuɗin shekarar 2023. Buƙatar na ƙunshe na acikin wata wasika da Gwamnan ya aikewa majalisar a yau talata wadda shugaban masu rinjaye, Honorabul Shamsudeen Dabai ya karanta. Gwamnan ya buƙaci majalisar ta amince da ƙarin Naira biliyan goma sha ɗaya (N11,000,000,000) wanda kuɗin kasafin kuɗin zai kama N300, 633, 257, 963 saɓanin N289, 633, 257, 963.
Empowering Leadership From Katsina: Meet Barr. Hannatu Musawa And Arc. Ahmed Dangiwa- By Maryam Hameeda Sodangi
Empowering Leadership from Katsina: Meet Barr. Hannatu Musa Musawa and Arc. Ahmed Musa Dangiwa -Written By Maryam Hameeda Sodangi In the heart of Nigeria, Katsina State has emerged as a cradle of empowered leadership, producing remarkable figures who have left an indelible mark on various sectors of the nation. Among these leaders are Barr. Hannatu Musa Musawa and Arc. Ahmed Musa Dangiwa, individuals whose contributions are shaping Nigeria's future. Barr.
'Yan Bindiga Sun Afka Wani Gida, Sun Kashe Mutum 1 A Garin Kankia
‘Yan bindiga sun shiga garin Kankia tare da kashe wani mutum mai suna Ibrahim Abdullahi da aka fi sani da Solo. Lamarin ya faru ne a daren ranar Asabar, kuma kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Katsina, ASP Abubakar Aliyu ya tabbatar da faruwar lamarin. Rundunar ‘yan sandan ta ce ta fara gudanar da bincike kan lamarin wanda ya faru da misalin karfe 8:40 na dare a wani gida dake kusa da babban asibitin Kankia.
Za'a Rushe Gine-ginen Dake Bisa Hanyar Ruwa A Katsina
Gwamnatin jihar Katsina ta ba da umarnin rushe gine-ginen da ke kan magudanar ruwa a jihar a wani mataki na kaucewa sake afkuwar matsalar ambaliyar ruwa da ta afku a kwanakin baya. Mataimakin gwamnan jihar, Alhaji Faruq Jobe ya ba da umarnin ne ga hukumar tsara birane (URPB) na jihar jim kaɗan bayan ya ziyarci wasu yankunan da ambaliyar ruwa ta shafa a babban birnin jihar.
'Yanbindiga Sun Tare Hanyar Batsari Tare Da Sace Direban Mota
Yanbindiga ɗauke da makamai sun tare hanyar Katsina zuwa Batsari tare da sace wani direban motar haya. Wani wanda ya shaida lamarin, Kalou Batsari, ya sheda ma Katsina Post cewa lamarin ya afku da misalin ƙarfe 7am na safiyar Jummu'a. Majiyar ta bayyana sunan direban da aka sace mai suna Malam Mamman, dake zaune a unguwar magana cikin garin Batsari. Ya sheda cewa barayin sun tare motar a gab da garin Tashar Icce inda suka harbi motar da bindiga kuma suka sace direban motar.
KEDCO Tayi Ƙarin Haske Akan ƙarancin Wutar Lantarki A Katsina
Kamfanin wutar lantarki na KEDCO yayi ƙarin haske akan ƙarancin wutar lantarki da ake fuskanta a jihohin Katsina, Kano da Jigawa. Kamfanin a cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Lahadi wadda shugaban sashen yaɗa labaran kamfanin, Sani Bala Sani ya sanya ma hannu tace lamarin ya faru ne sakamakon lalacewar layin wutar na Shiroro-Kaduna 330KV.
Tarihi, Gwagwarmaya Da Nasarorin 'yanmajalisu 4 Dake Neman Kujerar Shugabancin Majalisa A Jihar Katsina
Home Articles Tarihi, Gwagwarmaya Da Nasarorin 'yanmajalisu 4 Dake Neman Kujerar Shugabancin Majalisa A Jihar Katsina Tarihi, Gwagwarmaya Da Nasarorin 'yanmajalisu 4 Dake Neman Kujerar Shugabancin Majalisa A Jihar Katsina Sakamakon zaɓen da aka gudanar a jihar Katsina ya haifar da wani sabon salo da ya ɗauki hankalin al'ummar jihar akan wanene zai zama sabon kakakin majalisar dokokin jihar Katsina.
Buhari Ya Ba Da Aikin Inganta Wutar Lantarkin Daura Kan Kudi Naira Biliyan 4
Buhari ya ba da aikin inganta wutar lantarkin Daura kan kudi Naira bilyan 4 Majalisar zartarwar tarayya ta amince da aiwatar da shirin ingantawa da samar da wutar lantarki a wasu sassan kasar nan. Ministan lantarki na kasar Abubakar Aliyu bayan kammala taron majalisar zartarwar a ranar Laraba, ya ce ayyukan sun hada da sanya kayan aiki ma zamani a masarautar Daura jihar Katsina kan kudi Naira bilyan 4.
Wata Baƙuwar Cuta Ta ɓulla A Katsina
Wata Bakuwar Cuta Ta Bulla A Katsina Majiyar Katsina Post ta Leadership Hausa ta ruwaito cewa, akwai bukatar Gwamnatin Jihar Katsina ta gaggauta daukar mataki dangane da labarin bullar wata sabuwar cuta a ƙananan kukumomin batagarawa da Kurfi. Majiyar ta samu labarin daga na wani malamin asibiti da baya son a ambaci sunansa a Katsina, ya tabbatar da hakan inda ya kara da cewa abin ma ya hada har da karamar Hukumar Kurfi, bakuwar cutar ta bulla.
An Saka Dokar Harbi Ga ƙauraye Da Masu Fashin Waya A Katsina
An saka dokar harbi ga ƙauraye da masu ƙwacen waya da makami a Katsina A wani mataki na daƙile ayyukan ta'addanci da Ƙauraye keyi a Katsina da kuma fashin waya da makami, hukumar Yansanda ta saka dokar harbi ga duk wanda aka kama da ƙoƙarin salwantar da rayukan al'umma. Kazalika rundunar ta bayyana cewa ta ba jami’anta umarnin shiga har cikin gidaje domin kamo masu laifi musamman masu laifukan ƙwacen waya da masu faɗan ƙauranci dama fashi da makami a faɗin jihar a hukuntasu.
Yansanda Sun Kashe 'Yanbindiga 2, Sun Kuɓutar Da Shahararren ɗankasuwa A Katsina
Home Articles Yansanda Sun Kashe 'Yanbindiga 2, Sun Kuɓutar Da Shahararren ɗankasuwa A Katsina Yansanda Sun Kashe 'Yanbindiga 2, Sun Kuɓutar Da Shahararren ɗankasuwa A Katsina Rundunar Yansanda a Jihar Katsina tace jami'an ta sun samu nasarar kashe Yanbindiga guda biyu da take nema ruwa a jallo. Rundunar tace ta samu nasarar kuɓutar da wani shahararren ɗankasuwa da yanbindigar suka yi garkuwa dashi.
Rundunar 'yansanda Tayi Barazanar Fito-na-fito Da Ƙauraye A Katsina
Rundunar 'yansanda ta shirya fito-na-fito da Ƙauraye a yayin bukukuwan Sallah a Katsina. Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta umurci jami'an ta da su daƙile duk wani yunkurin ‘Kauraye’ na addabar al'umma musamman a yayin bukukuwan Sallah a Katsina. Rundunar a cikin wata sanarwa da kakakinta, CSP Gambo Isah, ya fitar a ranar Alhamis a Katsina, ta ce matakin ya zama dole domin tabbatar da gudanar da bukukuwan Sallah cikin lumana.
Dr. Dikko Umar Radda: Emergence And Marking The Start Of A New Administration- By Sani Sabo, PhD
Dr. Dikko Umar Radda: Emergence and Marking the Start of a New Administration. Written by Sani Sabo, PhD Katsina State 2023 gubernatorial election that saw emergence of Dr. Dikko Umar Radda as the elected governor of the State could be described as ‘a walk in the park,’ given total number of votes garnered by the candidate from the exercise. Official results as announced by INEC saw the APC candidate - Dr Radda, gaining an approximate of 62% out of total number of valid votes cast.
'Yansanda Sun Kama Matashi Kan Zargin Kashe Yaro ɗan Shekara 3 Bayan Ya Amshi Kuɗin Fansa A Katsina
Rundunar yan sanda jihar Katsina, ta yi nasarar cafke Abubakar Abdul'aziz, dan shekara talatin da haihuwa dake Sabuwar Santa a karamar hukumar Musawa ta jihar Katsina, bisa zargin sace yaro dan shekara Ukku da haihuwa da kashe shi bayan ya karɓi kudin Fansa. Bayanin hakan na kunshe a cikin wata takardar manema labarai da jami'in hulɗa da jama'a na rundunar CSP Gambo Isa ya sanya wa hannu aka rabawa manema labarai a Katsina, yau Litinin.
An Hana Tashe A Faɗin Jihar Katsina
Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina ta haramta yin wasan ‘Tashe’, al’adar da aka saba yi duk shekara da watan Ramadan bayan kwanaki 10 na farkon watan. Kakakin rundunar, SP Isah Gambo ya bayyana hakan a wata takarda wacce ya saki a yau 6 ga watan Afirilu, inda ya ce akwai bata-garin da suke amfani da tashe suna tafka barna. Kakakin ya bayyana cewa ƙauraye da wasu ɓata gari na amfani da damar wajen aikata laifuka irin su fashi da makami, sace sace, ƙwace, fasa shaguna da shiga gidajen al'umma.
'Yansanda Sun Harbe Ɗanbindiga Har Lahira, Sun Kwato Bindiga ƙirar AK-47 Akan Babbar Hanyar Katsina
Rundunar ‘yan sanda a Katsina sun fatattaki ‘yan ta’adda a kan babbar hanyar zuwa Katsina, sun kashe daya, sun kuma kwato bindiga ƙirar AK-47. Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Katsina a ranar Litinin da yamma sun fatattaki ‘yanbingida a hanyar Danmusa/Yantumaki a karamar hukumar Danmusa a jihar inda aka kashe wani ɗan ta’adda. Rundunar ‘yan sandan ta ce ta kwato bindiga kirar AK-47 guda daya a yayin arangamar.
Anga Jinjirin Watan Azumin Ramadana A Jihar Katsina
Yanzu-Yanzu: An ga jinjirin watan Ramadan A Katsina. Al'umma da dama a sassan jihar Katsina sun bayyana cewa sun ga jinjirin watan azumin Ramadan na shekarar 2023. Katsina Post ta samu cewa mutane sun fito duba watan jim kaɗan bayan sallar magrib a inda da yawa suka nuna sun gani. A kafafen sada zumunta ma al'umma daga ko'ina a fadin jihar sun tofa albarkacin bakinsu game da ganin watan kuma sun tabbatar da cewa zasu ɗauki azumi a gobe Alhamis.
Yanbindiga Sun Sace Matar Aure, ɗiyarta Da ƙanwarta A Yantumaki
Mazauna garin Yantumaki da ke karamar hukumar Ɗanmusa sun kwana cikin fargaba bayan da wasu Yanbindiga dauke da makamai suka afka ma garin cikin dare. Wani mazaunin garin ya sheda ma Katsina Post cewa yanbindigar sun shigo garin da misalin ƙarfe 8pm na dare, inda suka afka wani gida kusa da kotun shari'ar Muslunci suka sace wata matar aure da ɗiyarta da ƙanwar ta.
Ɗahiru Mangal Ya Ziyarci Dikko Raɗɗa Don Taya Shi Murnar Lashe Zaɓen Gwamnan Ƙatsina
Home Articles Ɗahiru Mangal Ya Ziyarci Dikko Raɗɗa Don Taya Shi Murnar Lashe Zaɓen Gwamnan Ƙatsina Ɗahiru Mangal Ya Ziyarci Dikko Raɗɗa Don Taya Shi Murnar Lashe Zaɓen Gwamnan Ƙatsina ALHAJI DAHIRU MANGAL YA ZIYARCI DR DIKKO RADDA DOMIN TAYA SHI MURNAR LASHE ZABE A ranar Talata, 21 ga watan Maris 2023, shahararren dan kasuwar nan Alh. Dahiru Mangal ya ziyarci zababben gwamnan jihar Katsina, Dr. Dikko Radda, domin taya shi murnar lashe zaben da yayi na ranar Asabar, 18 ga watan Maris 2023. Alh.
Yanbindigar Da Suka Sace Fasinjojin Motar KTSTA A Katsina Sun Nemi Miliyoyin Kuɗin Fansa
Yanbindigar da suka sace fasinjojin motar KTSTA a hanyar Katsina zuwa Batsari sun nemi a basu miliyan 5 akan kowane fasinja domin ceto su. Wani daga cikin iyalan wanda aka sace da ya nemi a sakaya sunansa, ya sheda ma Katsina Post cewa yanbindigar sun kirawo su a waya tare da neman naira miliyan 5 kuɗin fansa akan ɗan'uwansa Malam Bala Yankyaure.
An Sauya Ma Malamin Firamare Aiki Zuwa ƙauye Don Yayi Ma Jam'iyyar PDP Wakilci A Katsina
An sauya ma malamin firamare aiki zuwa ƙauye don yayi ma jam'iyyar PDP wakilci a Katsina Wani malamin makarantar firamare dake a garin Dutsinma yayi ikirarin cewa anyi mashi sauyin wurin aiki daga makarantar da yake koyarwa a garin Dutsinma zuwa wani ƙauye mai nisan kilomita 35 don ya yima jam'iyyar PDP hidima a zaɓen da ya gabata. Malamin mai suna Jamilu Hassan Dutsinma ya bayyana haka a shafin shi na Facebook tare da haɗa bayyana takardar sauyin wajen aikin.
PDP Tayi Watsi Da Sakamakon Zaɓen Gwamna Dana Yanmajalisu A Katsina
Babbar Jam’iyyar Adawa A Jihar Katsina wato PDP ta yi watsi da sakamakon zaɓen Gwamna dana yanmajalisu daya gudana a Katsina. Hukumar zaɓe ta ayyana ɗantakarar Gwamnan Katsina ƙarƙashin jam'iyyar APC, Dikko Raɗɗa a matsayin wanda ya lashe zaɓen Gwamna Shugaban kwamitin yaƙin neman zaɓen Jam’iyyar PDP, Dr. Mustapha Inuwa ne ya tabbatar da hakan a wani taron manema labarai da jam’iyyar ta kira a yau Litinin a Hedikwatar ta da ke Katsina.
Congratulations Asiwaju Bola Ahmed Tinubu
Written by Sani Sabo, PhD: Congratulations Asiwaju Bola Ahmed Tinubu – a ‘fair go’ and clarion call by the silent majority. Whilst any discerning mind knows that it is fair play in electioneering process to operate on strategy and tactics which could sometimes be based on emotions and existential sentiments – which some may disagree with, it is however, intuitive to know that business of pragmatic government is to be directed towards germane issues in a fair and balanced manner.
Katsina State BBC Hausa Debate
Katsina State BBC Hausa Debate – A Look into the Internally Generated Revenue Ideas.
Chanjin ƙudi: Farashin Kayan Abinci Ya Faɗi Warwas A Kasuwannin Katsina
Talaka murna ko kuka? Farashin buhun dawa kudi kasa ya dawo naira dubu sha biyu N12,000, yayin da waken soya kudi kasa ya dawo N21,000 a kasuwar Talata ta Faskari Daga, Ibrahim M Bawa A yau Talata 31 January 2023, Kasuwar garin Faskari, jihar Katsina dake ci duk irin wannan rana ta Talata, farashin buhunan hatsi ya fadi kasa warwas sakamakon babu garin kudade a hannun yan kasuwa da masu saye.
Hajiya Maryam Atiku Abubakar Ta ƙaddamar Da Bada Tallafin Abinci Da ƙudi Ga Marayu 500 A Katsina
Gidauniyar Hajiya Maryam Atiku Abubakar ta ƙaddamar da bada tallafin Abinci da ƙudi ga marayu 500 a Katsina Gidauniyar Hajiya Maryam Atiku, 'yar ɗantakarar shugaban ƙasa ƙarƙashin jam'iyyar PDP ta ƙaddamar da shirin ciyar da Mata da Marayu 500 mai taken a kori Yunwa a Katsina. Da yake jawabin maraba, wakilin shugabar Gidauniyar, Alhaji Ibrahim Mahmud Abukur yace gidauniyar ta daɗe tana aiwatar da ayyukan jin kai da suka haɗa da taimakon marayu da mata a Nigeria.
NSCDC Gets New Commandant In Katsina
KATSINA STATE COMMAND OF NIGERIA SECURITY AND CIVIL DEFENCE CORPS GET NEW STATE COMMANDANT There is a change of baton at the headquarters of Nigeria Security and Civil Defence Corps, Katsina State Command.
Gwamna Masari Ya Naɗa Abdullahi Garba Faskari Muƙamin Shugaban Hukumar Gudanarwar Jami'ar UMYUK
Gwamnan jihar Katsina, Alhaji Aminu Bello Masari ya amince da nadin Barista Abdullahi Garba Faskari a matsayin Pro-Chancellor kuma Shugaban Gudanarwa na Jami’ar Ummaru Musa Yar’adua Katsina na tsawon shekaru 5. Wannan na kunshe ne acikin wata sanarwar da ofishin mai ba Gwamna Shawara a fannin ilimi mai zurfi ya fitar wanda ke ɗauke da sa hannun Directan gudanarwa, Abubakar Muhammad Bello.
Pro Tinubu Group Laments Alleged Marginalisation By APC Campaign Council In Katsina
Pro Tinubu group laments alleged Marginalisation by APC campaign council in Katsina Pro Tinubu support group, Tinubu Hope Initiative (THI) Katsina state chapter has lamented that they have been sidelined by APC campaign council in Katsina state. The secretary, THI Katsina chapter, Hon. Abdulaziz Halliru Doro revealed this while speaking to newsmen in Katsina.
Katsina Children Parliament Elects First Female Speaker, Other Principal Officers
The Katsina state children’s parliaments have elected 15 year-old girl, Fadila Sani as its new speaker and other principal officers to run affairs of the 5th Parliaments for the next 3 years in Katsina state. Fadila Sani emerged Speaker after polling 23 votes to defeat her opponents in an election facilitated by the Save Children International, SCI and Department of Girl-child Education and Development in the state.
Yan Sanda Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Sayo Ma 'yan Bindiga Mashina A Katsina
Wanda Ake Zargi Da Sayo Wa Yan Bindiga Mashina Ya Shiga Hannun Yan Sanda A Katsina Rundunar Yan Sanda Ta Jihar Katsina ta samu nasarar chafke wani mai suna Ibrahim Dayyabu dan asalin Kauyen Gobirawa ta Karamar Hukumar Danmusa, bisa zargin shi da sayo wa yan bindiga mashinan da suke amfani da su a lokacinda suke kai hare-hare. Kakakin Rundunar S.P Gambo Isah ne ya gabatar da wanda ake zargin ga Manema Labarai ciki har da Accuracy News 24/7 a Hedikwatar Rundunar da ke Katsina.
Magajin Garin Katsina Ya Naɗa Kabir Kabir Ibrahim Sarautar
Magajin garin Katsina, Alhaji Dr. Aminu Abdulmumin Kabir Usman ya naɗa Kabir Kabir Ibrahim (Kebram) sarautar Sarkin Yaƙin Magajin Garin Katsina. Sanarwar naɗin na ƙunshe a cikin wata takarda da magajin garin yasa ma hannu kamar yanda Katsina Post ta gani. Acikin takardar, Magajin Garin ya bayyana cewa ya naɗa Kabir Ibrahim bisa ga kyawawan halayen shi da dabi'un shi da kuma ayyukan alkhairi da yake gudanarwa a kodayaushe ga al'umma.
Masari Ya Yi Afuwa Ga Fursunoni Shida Da Aka Yanke Wa Hukunci A Katsina
Masari Ya Yi Afuwa Ga Fursunoni Shida Da Aka Yanke Wa Hukunci A Katsina Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina ya yi wa wasu Fursunoni 6 da aka yankewa hukuncin zaman gidan yari bisa laifuka daban-daban da suka aikata a jihar. Hakan dai ya biyo bayan rahoton da majalisar ba da shawara kan jinkai ta jihar ta miƙa wa Gwamnan a ƙarƙashin Jagorancin Antoni-Janar kuma kwamishinan shari’a ta jihar, Asma’u Mukhtar.
Babu Fusatattun Ƴaƴan Jam'iyyar PDP A Katsina
Babu Fusatattun Ƴaƴan Jam'iyyar PDP a Katsina – Majigiri Jam’iyyar PDP reshen jihar Katsina, ta ce sun hada kai a yunkurinsu na ganin sun lashe zaben 2023 tun daga sama har kasa, kasancewar babu ‘ya’yan jam’iyyar da suke fushi. Shugaban jam’iyyar PDP na Katsina, Alhaji Yusuf Majigiri, ne ya bayyana hakan ga manema labarai jim kadan bayan wani taro da ƴan takarar jam’iyyar PDP na Katsina a sakatariyar jam’iyyar a kwanakin baya.
Masari Ya Koka Kan Abubuwan Da Ke Haddasa Talauci A Yankin Arewa Maso Yamma
Masari ya koka kan abubuwan da ke haddasa talauci a yankin Arewa maso yamma Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya koka duba da yadda matsalar rashin tsaro dake haifar da kashe-kashe ga al’umma, wanda iftila'in ke ƙara ta’azzara a kodayaushe, tashin hankalin da al-ummah ke fuskanta na haifar da matsanancin rashin abinci a yankin Arewa maso Yammacin Najeriya.
Yanda 'yan Sintiri Suka Daƙile Wani Hari Tare Da Hallaka ‘yan Bindiga 9 A Batsari
Yanda 'yan sintiri suka daƙile Wani hari tare da hallaka ‘yan Bindiga 9 a Batsari Ƙungiyar jami'an sintiri a ƙaramar hukumar Batsari ta jihar Katsina, sun daƙile wani harin ta’addanci da aka kai a garin Batsari, inda ta kashe ‘yan ta’adda 9 tare da cafke biyar daga cikin maharan, kamar yadda Katsina Post ta rawaito. Haɗakar ƙungiyar sun fuskanci 'yan bindigar ne ga-da-ga, inda suka dakatar da harin da ‘yan ta’addan suka shirya kaiwa a cikin garin Batsari.
Lado Ɗanmarke Yasha Alwashin Magance Matsalolin Tsaro Cikin Watanni 3 Idan Ya Zama Gwamna
Lado Ɗanmarke ya sha alwashin magance matsalar tsaro cikin watanni 3 idan ya zama Gwamnan Katsina Ɗan takarar gwamna a jam’iyyar PDP a Katsina a zaɓen shekarar 2023, Sanata Yakubu Lado Ɗanmarke, ya sha alwashin magance matsalar rashin tsaro da ya addabi jihar Katsina nan da watanni 3 idan har aka zaɓe shi a shekarar 2023, kamar yadda Katsina Post ta samu labari.
Zamu Kori Jam'iyyar APC A Jihar Katsina- Inji Sanata Babba Kaita
Zamu kori jam'iyyar APC a jihar Katsina- Inji Sanata Babba Kaita Sanata Ahmad Babba Kaita, sanata mai wakiltar shiyyar Daura ya sha alwashin korar jam'iyyar APC mai mulki a jihar Katsina a zaɓen 2023. Sanata Kaita ya bayyana haka ne a ƙaramar hukumar Ɓaure a yayin taron gangamin ƙarbar bakuncin kimanin mutane dubu sha tara (19,000) wadanda suka sauya sheka daga APC zuwa PDP.
Matashi Ya Kashe 'Mamar' Sa, Ya Karya Baban Sa Da Tabarya A Katsina
Wani matashi mai suna Najeeb Shehu Umar ya kashe kishiyar mahaifiyar shi da dabarya a unguwar Ambassada dake cikin garin Katsina. Katsina Post ta ruwaito cewa matashin mai shekaru 24, dalibi ne a matakin aji na 300 a jami’ar Gwamnatin Tarayya dake Dutsinma (FUDMA). A ranar larabar da ta gabata Najib Shehu ya kashe marigayiyar Hajiya Hasiya Galadima, ‘yar shekara 65, kuma ya karya mahaifinshi a hannu da kafa a yayi da yake kokarin hana shi.
Dr. Dikko Raɗɗa Ya Bada Gudunmawar Babura Don Magance Matsalar Tsaro A Dutsinma
Ɗan Takarar Gwamnan Katsina, Dr. Dikko umaru Raɗɗa Ya Raba Wa Yan Sa-Kai Babura. Ɗan takarar gwamnan Jihar Katsina na jam'iyyar APC, Dikko Umaru Raɗɗa, ya bai wa 'ya'yan ƙungiyar sintiri na ƙaramar hukumar Dutsinma babura domin inganta tsaro. An bada baburan ne ta hannun hakimim Dutsinma, Alhaji Sada Muhammad Sada a fadar sa. Gabanin miƙa baburan ga shugaban kungiyar 'yan sintiri na hukumar Dutsinma, Alhaji Mustapha Hassan Daram, hakimin yayi godiya ga ɗan takarar bisa wannan karamchi.
Show More
loading
Actions
Is this you?
As a journalist, you can create a free Muck Rack account to customize your profile, list your contact preferences, and upload a portfolio of your best work.Get in touch with Sadiq
Contact Sadiq, search articles and posts on X, monitor coverage, and track replies from one place.
Learn more about Muck Rack