Karanta rubutu kawai domin rage cin data Asalin hoton, Anadolu via Getty Images Bayanan hoto, Aikin fito a Mashigar Hormuz ranar Laraba Bayani kan maƙala Marubuci, Amir Azimi Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Senior News Editor - Persian Service An wallafa Mintuna 7 da suka wuce Lokacin karatu: Minti 4 Fiye da kwana 100 tun bayan da Amurka da Isra'ila suka fara jefa bama-bamai kan Iran, yanzu an kawo ƙarshen yaƙin a hukumance, inda duka ɓangorin ke iƙirarin samun nasara - wata alama da ke...