Karanta rubutu kawai domin rage cin data Bayanan bidiyo, Wuta na ci a Iran bayan munanan harin Amurka. Bayani kan maƙala Marubuci, Ana Faguy Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Washington An wallafa Mintuna 5 da suka wuce Lokacin karatu: Minti 4 Amurka ta buƙaci Iran ta fito fili ta bayyana wa duniya cewa ta buɗe mashigar Hormuz kuma ta yi alƙawarin daina kai hari kan jiragen da ke wucewa ta mashigar, daga cikin sharuɗɗan tattaunawar Oman.