Karanta rubutu kawai domin rage cin data Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, ' Bayani kan maƙala Marubuci, Divya Talwar Marubuci, Marthe de Ferrer da Marubuci, Amy Johnston Sanya sunan wanda ya rubuta labari, BBC News Investigations Minti 1 da ta wuce Lokacin karatu: Minti 9 Wasu da suka kira kansu ƙwararru kan yanayin barcin jarirai na bayar da shawara da ka iya jefa jariran cikin gagarumin haɗari ko ma janyo mutuwarsu, kamar yadda ƙwararrun likitoci suka bayyana a wani bincike na BBC.