Karanta rubutu kawai domin rage cin data Bayanan hoto, Diezani Alison-Madueke ce mace ta farko shugabar kungiyar kasashe masu fitar da danyen man fetur ta duniya Bayani kan maƙala Marubuci, Steve Swann Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Society reporter An wallafa Mintuna 11 da suka wuce Lokacin karatu: Minti 4 Tsohuwar ministar man fetur da aka wanke daga zargin karbar rashawa ta ce gwamnatin Birtaniya ta bata mata suna yayin shari’ar wadda ta bayyana a matsayin “mai wahala kuma mai tayar...